1 Sar 11:43 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sulemanu ya rasu, aka binne shi a birnin Dawuda, wato Urushalima. ‘Dansa Rehobowam ya gaji sarautarsa.

1 Sar 11

1 Sar 11:40-43