1 Sar 11:40 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sulemanu kuwa ya nema ya kashe Yerobowam, amma Yerobowam ya tashi, ya tsere zuwa Masar, wurin Shishak Sarkin Masar, ya zauna a can har rasuwar Sulemanu.

1 Sar 11

1 Sar 11:38-41