1 Sar 11:34 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duk da haka ba zan karɓe sarauta duka daga hannunsa ba, amma zan bar shi ya yi mulki muddin ransa saboda bawana Dawuda, wanda na zaɓa, wanda ya kiyaye umarnaina da dokokina.

1 Sar 11

1 Sar 11:29-40