1 Sar 11:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yerobowam mutum ne mai fasaha. Da Sulemanu ya ga shi saurayi ne mai himma, sai ya shugabantar da shi kan aikin tilas na gidan Yusufu.

1 Sar 11

1 Sar 11:18-30