1 Sar 11:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Yerobowam ɗan Nebat, Ba'ifraime na Zaretan, baran Sulemanu, wanda sunan mahaifiyarsa Zeruya, wadda mijinta ya rasu, shi ma ya tayar wa sarki.

1 Sar 11

1 Sar 11:21-31