1 Sar 11:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma Hadad ya tsere zuwa Masar tare da waɗansu Edomawa, barorin tsohonsa. Hadad yana ɗan saurayi a lokacin.

1 Sar 11

1 Sar 11:12-19