1 Sar 11:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gama sa'ad da Dawuda ya ci Edom, Yowab, shugaban sojoji, ya tafi don ya binne kisassu, sun yi wata shida a can, shi da mutanensa, sai ya kashe kowane namijin da yake cikin Edom.

1 Sar 11

1 Sar 11:5-22