1 Sar 10:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma ban gaskata da labarin ba, sai da na zo na gani da idona, ashe, ko rabi ma ba a faɗa mini ba, gama hikimarka da wadatarka sun fi abin da na ji.

1 Sar 10

1 Sar 10:1-11