1 Sar 10:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dukan finjalai na sarki Sulemanu, da zinariya aka yi su, haka kuma finjalan da suke cikin ɗakin da aka gina da katakai daga Lebanon, ba a yi wani finjali da azurfa ba, domin ba a mai da azurfa kome ba a kwanakin Sulemanu.

1 Sar 10

1 Sar 10:17-24