1 Sar 10:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gadon sarautar yana da matakai shida da siffar kan maraƙi a bayan gadon sarautar, a kowane gefen mazaunin kuma, akwai wurin ɗora hannu da siffofin zaki biyu suna tsaye a gefen wuraren ɗora hannun.

1 Sar 10

1 Sar 10:16-23