1 Sar 1:53 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sarki Sulemanu kuwa ya aika aka kawo shi daga bagaden. Da ya zo, sai ya rusuna, ya gai da sarki Sulemanu. Sulemanu ya ce masa, “Tafi gidanka.”

1 Sar 1

1 Sar 1:51-53