1 Sar 1:41 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Adonija da dukan baƙin da suke tare da shi suka ji amon sowa bayan da suka gama cin abinci. Da Yowab ya ji busar ƙaho, sai ya ce, “Mene ne dalilin wannan hargitsi a birni?”

1 Sar 1

1 Sar 1:39-44