1 Sar 1:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ta ce masa, “Ranka ya daɗe, ka riga ka rantse mini da sunan Ubangiji Allahnka, ka ce, ‘Sulemanu ɗanki zai yi mulki bayana, shi ne zai hau gadon sarautata.’

1 Sar 1

1 Sar 1:10-19