1 Sam 9:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai mai dahuwa ya kawo cinya da gadon baya ya ajiye a gaban Saul. Sa'an nan Sama'ila ya ce, “Sai ka ci naman da aka ajiye a gabanka, gama dominka aka ajiye shi don ka ci a wannan lokaci tare da waɗanda na gayyata.”A wannan rana kuwa Saul ya ci tare da Sama'ila.

1 Sam 9

1 Sam 9:18-26