1 Sam 9:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Saul ya ce wa baransa, “Maganarka daidai ce, zo, mu tafi.” Suka kuwa tafi garin da mutumin Allah yake.

1 Sam 9

1 Sam 9:6-15