1 Sam 8:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yanzu dai sai ka saurari maganarsu kurum, amma ka faɗakar da su sosai da sosai, ka kuma nuna musu irin halin sarkin da zai sarauce su.”

1 Sam 8

1 Sam 8:5-11