1 Sam 8:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma 'ya'yansa ba su bi gurbin mahaifinsu ba, amma suka mai da hankalinsu ga neman kuɗi, suka yi ta cin hanci, suka danne gaskiya.

1 Sam 8

1 Sam 8:1-10