1 Sam 8:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zai ƙwace bayinku mata da maza, da mafi kyau na shanunku da jakunanku, domin su riƙa yi masa aiki.

1 Sam 8

1 Sam 8:7-17