1 Sam 7:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Isra'ilawa kuwa suka rabu da gumakan Ba'al da Ashtarot, suka bauta wa Ubangiji shi kaɗai.

1 Sam 7

1 Sam 7:1-6