1 Sam 7:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ta haka aka ci Filistiyawa. Daga nan ba su ƙara shiga yankin ƙasar Isra'ilawa ba, gama Ubangiji ya yi gāba da Filistiyawa a dukan zamanin Sama'ila.

1 Sam 7

1 Sam 7:3-16