1 Sam 6:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mutanen Bet-shemesh suka ce, “Wa ya isa ya tsaya a gaban Ubangiji, Allahn nan mai tsarki? A wurin wa zai tafi don ya rabu da mu?”

1 Sam 6

1 Sam 6:17-21