1 Sam 5:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da mutanen Ashdod suka ga yadda abin yake, sai suka ce, “Kada a bar akwatin alkawarin Allah na Isra'ila tare da mu, gama ya tsananta mana, mu da Dagon, allahnmu.”

1 Sam 5

1 Sam 5:3-12