1 Sam 5:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kashegari da safe kuma da suka tashi, sai suka ga Dagon ya faɗi rubda ciki a gaban akwatin alkawarin Ubangiji. Kan Dagon da hannuwansa a gutsure, suna nan a dokin ƙofa. Gangar jikin ce ta ragu.

1 Sam 5

1 Sam 5:1-11