1 Sam 4:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya ku Filistiyawa, ku yi ƙarfin hali, ku yi jaruntaka don kada ku zama bayin Ibraniyawa kamar yadda suka zama bayinku, ku yi jaruntaka ku yi yaƙi.”

1 Sam 4

1 Sam 4:1-17