1 Sam 4:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da Filistiyawa suka ji amon sowar suka ce, “Ina ma'anar irin wannan babbar sowa a sansanin Ibraniyawa?” Da suka gane akwatin alkawarin Ubangiji ya shiga sansanin,

1 Sam 4

1 Sam 4:1-14