1 Sam 4:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ta sa wa yaron suna Ikabod, wato ɗaukaka ta rabu da Isra'ila domin an ƙwace akwatin alkawarin Allah, domin kuma surukinta da mijinta sun rasu.

1 Sam 4

1 Sam 4:20-22