1 Sam 31:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

sai dukan jarumawa suka tashi, suka yi tafiya dukan dare. Suka ɗauko gawar Saul da gawawwakin 'ya'yansa daga kan garun Bet-sheyan. Da suka zo Yabesh sai suka ƙone su a can.

1 Sam 31

1 Sam 31:6-13