1 Sam 31:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Filistiyawa suka yi yaƙi da Isra'ilawa. Isra'ilawa kuma suka yi gudun Filistiyawa, aka karkashe su a Dutsen Gilbowa.

1 Sam 31

1 Sam 31:1-9