1 Sam 30:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Dawuda ya yi tambaya ga Ubangiji ya ce, “In bi sawun 'yan harin nan? Zan ci musu?”Ya ce masa, “Bi su, gama za ka ci musu, ka ƙwato abin da suka kwashe.”

1 Sam 30

1 Sam 30:1-16