1 Sam 30:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya kuma ƙwato garkunan tumaki, da na awaki, da na shanu. Mutanensa suka koro shanun, suka yi gaba, suka ce, “Wannan shi ne ganimar Dawuda.”

1 Sam 30

1 Sam 30:14-29