1 Sam 30:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suka kwashe mata da dukan waɗanda suke ciki manya da ƙanana, suka tafi da su. Ba su kashe kowa ba, amma suka kwashe su, suka tafi.

1 Sam 30

1 Sam 30:1-12