1 Sam 3:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sama'ila fa ya yi girma, Ubangiji yana tare da shi. Dukan maganarsa kuwa Ubangiji yana cika ta.

1 Sam 3

1 Sam 3:16-21