1 Sam 29:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Akish ya amsa wa Dawuda, ya ce, “A ganina kai marar laifi ne kamar mala'ikan Allah, duk da haka shugabannin sojojin Filistiyawa sun ce, ‘Ba zai tafi yaƙi tare da mu ba.’

1 Sam 29

1 Sam 29:8-11