1 Sam 29:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da sarakunan Filistiyawa suke wucewa da rundunarsu na mutum ɗari ɗari da na mutum dubu dubu, Dawuda kuma da mutanensa suna biye a baya tare da Akish.

1 Sam 29

1 Sam 29:1-5