1 Sam 28:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya ƙi, ya ce, “Ba zan ci abinci ba.” Sai da barorinsa da matar suka roƙe shi, sa'an nan ya ji maganarsu, ya tashi daga ƙasa, ya zauna a bakin gado.

1 Sam 28

1 Sam 28:18-25