1 Sam 28:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai matar ta zo wurin Saul, da ta ga ya tsorata, sai ta ce masa, “Baiwarka ta yi kasai da ranta, ta kuwa kasa kunne gare ka.

1 Sam 28

1 Sam 28:19-25