1 Sam 28:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Sama'ila ya ce masa, “Don me za ka tambaye ni, tun da yake Ubangiji ya rabu da kai, ya zama magabcinka?

1 Sam 28

1 Sam 28:6-21