1 Sam 28:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya ce mata, “Yaya kamanninsa yake?”Ta ce, “Wani tsoho ne yake hawowa, yana naɗe da alkyabba.”Saul ya gane Sama'ila ne, sai ya sunkuyar da kai, ya durƙusa har ƙasa da bangirma.

1 Sam 28

1 Sam 28:10-17