1 Sam 28:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da matar ta ga Sama'ila, sai ta fasa ƙara, ta ce wa Saul, “Don me ka ruɗe ni, ashe, kai ne sarki Saul?”

1 Sam 28

1 Sam 28:7-20