1 Sam 27:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Akish ya ba shi Ziklag a wannan rana, saboda haka Ziklag ta zama ta sarakunan Yahuza har wa yau.

1 Sam 27

1 Sam 27:1-12