1 Sam 26:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dawuda ya ce wa Ahimelek Bahitte, da Abishai, ɗan Zeruya, ɗan'uwan Yowab, “Wa zai tafi tare da ni zuwa sansanin Saul?”Abishai ya ce, “Zan tafi tare da kai.”

1 Sam 26

1 Sam 26:1-12