1 Sam 26:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kada ka kashe ni a baƙuwar ƙasa nesa da Ubangiji. Don me Sarkin Isra'ila yake so ya kashe ni, ni da nake kamar tunkuyau? Don me zai farauce ni kamar tsuntsun jeji?”

1 Sam 26

1 Sam 26:17-25