1 Sam 26:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saul ya gane da muryar Dawuda, ya ce, “Muryarka ke nan ɗana, Dawuda?”Dawuda ya amsa, “I, muryata ce, ya mai girma sarki.”

1 Sam 26

1 Sam 26:7-22