1 Sam 26:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya sawwaƙa in miƙa hannuna in taɓa wanda Ubangiji ya keɓe. Sai dai ka ɗauki mashin da butar ruwan da yake wajen kansa, mu tafi.”

1 Sam 26

1 Sam 26:9-15