1 Sam 26:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zifawa suka zo wurin Saul a Gibeya suka ce, “Ba ga Dawuda yana ɓuya a kan tudun Hakila wanda yake gaban Yeshimon ba?”

1 Sam 26

1 Sam 26:1-7