1 Sam 25:41 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ta rusuna har ƙasa, ta ce, “Ni baranyarsa ce, ina a shirye in wanke ƙafafun barorinsa.”

1 Sam 25

1 Sam 25:36-44