1 Sam 25:37 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da safe, sa'ad da ruwan inabi ya sake shi, sai Abigail ta faɗa masa abin da ya faru. Zuciyarsa kuwa ta tsinke gaba ɗaya.

1 Sam 25

1 Sam 25:34-40