1 Sam 25:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sunan mutumin kuwa Nabal, sunan matarsa kuma Abigail, ita haziƙa ce, kyakkyawa, amma mijinta miskili ne, marar mutunci. Shi daga zuriyar Kalibu ne.

1 Sam 25

1 Sam 25:1-4