1 Sam 25:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yanzu, ya maigida, na rantse da ran Ubangiji da kuma ranka, ka ga Ubangiji ya hana ka zubar da jini, da ɗaukar wa kanka fansa, sai ka bar maƙiyanka da waɗanda suke nema su cuce ka su zama kamar Nabal.

1 Sam 25

1 Sam 25:25-36