1 Sam 25:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ɗaya daga cikin samarin Nabal ya faɗa wa Abigail, wato matar Nabal cewa, “Dawuda ya aiko manzanninsa daga jeji su gai da maigida, amma maigida ya zazzage su.

1 Sam 25

1 Sam 25:12-16